Wednesday, 26 October 2016

Goodluck Jonathan should assist Dasuki in court - APC




The deputy national publicity secretary of the APC, Mr. Timi Frank, urged Jonathan to assist Dasuki to make his case in court.
The APC spokesperson said it was not enough for the ex-president to say his former NSA didn’t steal the $2.1bn, but it would be more appropriate to assist in the investigation and prosecution of the case. He said: “First, I wonder why it took former President Jonathan such a long time to speak out. Why now? If Colonel Dasuki is as clean as he wants us to believe, it would be nice if he can assist his former NSA to prove his case in court.”
 Mr. Dasuki, who has been in detention since December 1, 2015, was arrested by the State Security Service for allegedly embezzling $2.2 billion meant to purchase arms for the Nigerian military. The scandal which has been dubbed Dasukigate, has also seen other top personalities including politicians and both serving and retired military officers face probe by anti-corruption agencies. NAIJ

Presidency cautions ex-president Goodluck Jonathan on Dasukigate



The presidency has called on ex-president, Goodluck Jonathan to allow the court to decide the fate of his former national security adviser (NSA) Col. Sambo Dasuki (retd,), accused of misappropriating the sum of $2.2 billion meant to purchase equipment for the Nigerian military in its battle against the Boko Haram group. The statement by the presidency was in reaction to Jonathan’s position that Dasuki did not steal $2.1bn contrary to the accusation by the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC) currently prosecuting the ex-NSA.

            The former president speaking on Monday, October 24, at the famous Oxford Union, Oxford United Kingdom, on youth entrepreneurship argued that allegations about the $2.2 scam was faulty because his administration, where Dasuki served as the NSA, bought warships, aircraft and a lot of equipment for the military during the period.
But the special adviser to the president on media and publicity, Mr. Femi Adesina, said the courts should be allowed to decide the matter which he said was subjudice, the Punch reports “The matter is subjudice. Let the courts decide,” the presidential spokesman said.

Would there be hike in fuel prices?



The Nigerian National Petroleum Corporation, NNPC, yesterday, denied any plan to further hike the price of Premium Motor Spirit, PMS, also known as petrol, stating that current realities on ground didn’t support any increase. Addressing newsmen in Abuja, Group General Manager, Group Public Affairs Division of the NNPC, Mr. Muhammad Garba-Deen, said there was absolutely no plan by the Federal Government or the NNPC to increase fuel price above the N145 maximum level. According to him, if there is going to be anything like a price hike, the agency responsible for fixing the price of petrol, the Petroleum Products Pricing Regulatory Agency, PPPRA, will definitely sensitise Nigerians on it and give reasons for the hike. New GMD, NNPC, Dr. Maikanti Baru New GMD, NNPC, Dr. Maikanti Baru He disclosed that at present, there was no subsidy on petrol, adding that the long term contracts entered into by the NNPC with buyers and suppliers of petroleum products had addressed the issue of foreign exchange volatility. He said: “As per this moment, there is absolutely no plan to do that and no need to do that, because we have more than enough supply; we have very robust stock of product in our custody. In addition to that, we also have long term procurement contract with our suppliers. “The usual reason that would necessitate a review of price at the moment had been taken care of. We have long term procurement contract with our suppliers; we have more than enough supply to last us throughout the ember months and beyond. “The statement people are referring to was made within the context of technical explanation, not within the context of downstream operations.” Garba-Deen further stated that a new window had been opened for oil marketers to easily access foreign exchange to meet their fuel importation needs. According to him, the new foreign exchange window, which commenced about two weeks ago, also addressed the challenges surrounding access to foreign exchange. He said: “The marketers had been complaining and their complaints have been addressed adequately to their satisfaction. A new window has been opened for them, and in fact, what is happening now is that we are waiting for them to deliver. “A new window to make foreign exchange, FOREX, available for them for their importation needs have been opened and they are satisfied with it. We have fulfilled our own side of the bargain; we are waiting for them to deliver on their own promises.” Garba-Deen stated that at the moment, there was a glut in the market in terms of petroleum product supply, as most marketers currently had excess products and were looking for buyers to take the products off them. “What we have at the moment is a glut in the market. We have people who have already imported and are looking for off-takers, people to buy their products. We have a glut in the market. ‘’You can testify if you go around, not only in Abuja, but every state capital in the country, that there is not even a hint of scarcity. So, what will generate or necessitate the need to increase price, none,’’ he said. He further stated that the country’s refineries had returned to production, though producing below their installed capacity at present. “The refineries had returned to production, but it has been on an ‘on-and-off’ kind of thing. They are back. Port Harcourt has been producing and so is Kaduna. Challenges will always come, because the refineries have been working for a long time. Long term repairs are also in the making. You know about the plans to co-locate some new refineries within the existing one and upgrade these ones. “By the time these ones are done, which would probably be by 2018, then the refineries would be producing at optimal capacity. Now it is an on and off thing, they are producing, but not to the capacity that is expected,” he noted. Furthermore, the NNPC spokesperson disclosed the corporation has a robust supply arrangement that can guarantee sustainable fuel supply over a long period of time, while he urged Nigerians not to engage in panic buying of petrol. -Vanguard

Ana zargin wata Nos da kisan mutum 8

An tuhumi wata ma'aikaciyar jiyya ko 'nus' da laifin kashe wasu tsofaffi marassa lafiya da take kula da su a wasu gidajen kula da tsofaffi a lardin Ontario na kasar Kanada.
'Yan sanda sun ce ma'aikaciyar jiyyar mai shekara 49, mai suna Elizabeth Wettlaufer, ta hallaka mata biyar da maza uku da ke karkashin kulawarta a gidajen kula da tsofaffi biyu.
Jami'an tsaron sun ce sun fara gudanar da bincike ne a kan lamarin bayan da aka tsegunta musu maganar.
Haka kuma sun kara da cewa, tsofaffin da nos din ta kashe, wadanda shekarunsu sun kama ne daga 75 zuwa 96, an ba su wasu magunguna da ba a fayyace wadanne iri ba ne. -BBC


Nigeria na shirin ciwo bashin dala biliyon 30

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na shirin karbo rancen dala kusan biliyan 30 daga kasashen waje.
Shugaban ya bayyana bukatar haka ne a wata wasika da ya gabatar wa Majalisar Dokoki ta kasar, wadda shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki da Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara suka karanta a zaurukan Majalisun ranar Talata.

A wata wasikar ta biyu kuma, Shugaba Buhari ya bukaci dauke wasu kudi Naira biliyan 180 da doriya daga ayyukan da aka shirya kashe su tun farko a kasafin kudi na 2016 zuwa samar da wasu muhimman bukatu a jihohin kasar 36 da Yankin Babban Birnin Tarayya.
Najeriya dai na cikin kungiyar kasashen da ke da albarkatun man fetur, OPEC, amma a karo na farko cikin kusan shekaru 20, tattalin arzikin kasar ya shiga halin ha'ula'i, bayan faduwar da farashin man fetur ya yi a kasuwannin duniya.
Rancen na kasashen waje dai ya kunshi dala biliyan 11 da miliyan 200 na gudanar da wasu ayyuka, da rancen gudanar da ayyukan samar da ababen more rayuwa na musamman wanda ya kai dala biliyan 10 da 600.
Akwai kuma takardun lamuni na Turai wadanda darajarsu ta kai dala biliyan hudu da rabi, da kuma tallafi ga kasafin kudi na gwamnatin tarayya wanda ya kai dala biliyan uku da rabi.
Cinikin danyen man fetur ne ke samar da kashi biyu bisa uku na kudin da gwamnatin Najeriyar ke samu, lamarin da ya sa kasar ta fada matsalar tattalin arziki sakamakon faduwar farashin danyen man fetur a kasuwannin duniya. -BBC

An Cafke Jamila Tangaza

Hajiya Jamila Tangaza wadda aka bada belinta tayi kokarin arcewa daga kasar kafin a cafketa kan iyakar kasar da kasar Benin.
Bayanan tsaro a Najeriya na cewar jami'an tsaro dake jihar Kwara tsakanin kasar da kasar Benin suka cafke Hajiya Jamila Tangaza akan hanyarta ta ficewa daga kasar.


Da ma Jamila Tangaza na beli ne bayan da aka zargeta da yin ba daidai ba a ma'aikatar da tayiwa shugabanci a karkashin ministan Abuja. An nemi wanda ya yi mata beli ya kawota ba tare da samun nasara ba lamarin da yasa aka shiga nemanta ruwa a jallo. Shugaban hukumar EFCC yace su ma sun samu bayanin cewa hukumomin tsaro sun cafketa yayinda tayi yunkurin arcewa daga Najeriya bayan da aka kama tsohon ministan babban birnin tarayya Abuja wato Bala Muhammad tare da wasu manyan jami'an birnin..
An zargesu da bada kwangila ba bisa kaida ba. Haka ma sun fitar da wasu kudin bogi da suka karkatasu. Sun kuma sayar da filaye duk ba bisa ka'aida ba.
Shugaban hukumar EFCC yace aikin banza ne ta gudu daga kasar domin babu inda zata. Kasar ta rubutawa kasashen duniya kuma koina aka ganta za'a kamata inji Malam Magu shugaban EFCC
-VOA

Tuesday, 25 October 2016

EFCC Ta Damke Tsohon Ministan Abuja

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annati, EFCC ta kama tsohon ministan Abuja, Sanata Bala Mohammed.
Hukumar ta EFCC ta kuma kama kakakin tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan, Dokta Reuben Abati a ranar Litinin din nan.
Wata majiya mai karfi ta hukumar ta EFCC ta tabbatar wa da BBC cewa lalle tsoffin jami'an tsohuwar gwamnatin biyu suna hannunta.
Sai dai kuma majiyar ba ta yi wa BBC karin bayani kan dalilin kama mutanen biyu ba, da kuma lokacin da za ta gabatar da su a gaban kotu.
'Yan hamayya da masu sukan lamirin hukumar ta EFCC, na zarginta da kama jami'an tsohuwar gwamnatin Goodluck Jonathan ne kawai. BBC

Za'a Fara Rusau a Calais

Nan gaba kadan ne ake sa ran za a fara aikin rushe sansanin 'yan cirani da ke garin Calais a arewacin kasar Faransa wanda aka fi sani da Jungle.
A jiya litinin ne aka kwashe kusan kashi daya cikin 'yan cirani 8000 da ke zaune a sansanin, inda aka rarraba su wurare daban-daban a kasar Faransar.
Wakilin BBC ya ce ana saran za a sake kwashe wasu a yau talata, kuma za a fara aikin rusau din a yau talata, wannan dai alama ce da ke nuna an dauki koken da mutanen Calais suka yi na zaman yan ciranin a wurin da matukar muhimmanci.
Ya yin da ga hukumomi suka ce za a sanya ido sosai a dan tsakanin nan, dan gujewa sake zaman wasu sabbin 'yan ciranin a wurin, wanda hakan na nufin daukar matakan tsaro baya ga matakin rushe shi. BBC

President Buhari's Daughter Is Set to Wed Former MD of FMB

President Buhari’s second daughter, Hajiya Fatima is set to wed former managing director of the Federal Mortgage Bank of Nigeria, Malam Gimba Yau kumo.
Read more: https://www.naij.com/1021373-president-buharis-beautiful-daughter-set-wed-friday-photos.
President Buhari’s second daughter, Hajiya Fatima is set to wed former managing director of the Federal Mortgage Bank of Nigeria, Malam Gimba Yau kumo.

NDLEA Ta Kame Wasu Mutane Biyar Masu Fataucin Miyagun Kwayoyi

Hukumar yaki da miyagun kwayoyi ta NDLEA tace ta kame wasu mutane dake kokarin safarar kwayoyi da tabar wiwi ga wasu ‘yan kungiyar Boko Haram dake a wasu kauyuka a jihar Borno.
Hukumar ta bayyana hakanne a lokacin da ta gurfanar da wasu mutane guda biyar da ake zarginsu da safarar kwayoyin. An dai kame mutane Uku a tashar motar Muna, inda sukayi kokarin daura kwayoyin mota domin safararsu. Su kuma sauran mutanen Biyu an kame su a karamar hukumar Biu dake kudancin jihar Borno.
Mr Ona Ogilegwu, wanda shike zaman kwamandar hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi, shine ya sanar da hakan ga manema labaru lokacin da ya gurfanar da mutanen, ya kuma ce suna ci gaba da saka ido don ganin suna samun nasara ga ire iren mutanen da suke da tabbacin cewa sune ke kaiwa ‘yan kungiyar Boko Haram kwayoyi.
Da yake yiwa wakilin Muryar Amurka Haruna Dauda karin haske, daya daga jami’an hukumar Garba Mohammed Bala, yace anyi niyyar daukar kayan ne zuwa Gamboru, kuma an kama tabar wiwi har da wasu kwayoyi har kilo 288.
Kasancewar hukumomi na kokarin ganin an sami zaman lafiya da kwanciyar hankali a yankin sai gashi wasu mutane na kokarin daukar kwayoyi suna kaiwa ‘yan Boko Haram.
A cewar Barista Kaka Shehu Lawan, kwamishinan ma’aikatar Shari’a wanda kuma ya kasance shugaban kwamitin yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi da gwamnatin jihar Borno ta kafa, yace da zarar an gama yaki da Boko Haram, za a koma kan yaki da kwaya, kasancewar abin da ya hada da kan ‘yan mata zuwa matan aure dayawa daga cikinsu na amfani da kwaya. VOA

Monday, 24 October 2016

Imam Abdullahi Bala Lau, ya ja kunne ga ‘yan Majalisa

Abdullahi Bala Lau, ya ja kunne ga ‘yan Majalisa...

Taron dai ya sami halartar manyan Malamai da Shehunnai da dubban mabiya a filin wasa na Sani Abacha dake Kofar mata a birnin Kano.
Batun kudurin dokat daidaita gado tsakanin jinsin maza da mata matsin tattalin arziki da al’umma ke ciki da jaddada muhimmancin hadin kai tsakanin al’ummar musulmi suna daga cikin manyan batutuwan da suka mamaye wa’azin na bana.
Shugaban kungiyar Izala ta ‘kasa Imam Abdullahi Bala Lau, ya ja kunne ga ‘yan Majalisa game da dokar daidaita gado tsakanin maza da mata, ya kuma yi kira ga gwamnati domin daukar duk matakan da suka kamata don ganin an farfado da tattalin arzikin kasa baki daya.
Shima Sheikh Abdulwahab Abdullah cewa yayi duk musulmin Sanata da yayi shiru yana karbar albashi har aka tabbatar da dokar, tabbas hakan ya sabawa dokar Allah.
Mai taimakawa shugaba Buhari na musamman kan lamarin Majalisar wakilan Najeriya, Abdurrahman Kawu Sumaila, yace fadar shugaban kasa bata da hannu kan kudirin wannan doka. Ya kuma ce har yanzu Shugaban Kasa bai ma san da wannan doka ba, domin har yanzu bata karaso zuwa teburinsa ba.


VOA

Monday, 17 October 2016

Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu ya gargadi Sanatocin Najeriya

Wani Babban Malamin Musulunci Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu ya gargadi Sanatocin Najeriya game da yunkurin kawo wata doka da za ta sa rabon gadon namiji ya zama daidai da na diya mace a Kasar nan. Wata Sanata mai suna Abiodun Olujimi daga Ekiti ta kawo wannan kudiri. Babban malamin da ke Kano yace wannan doka ta sabawa Addinin musulunci, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu yace akwai yi wa Addinin Musulunci Karen-tsaya da kuma tsogala a wannan kudiri. Malamin yace akwai yadda shari’a ta tsara rabon gado a addini cikin Hikima kuma babu yadda za ayi a canza wannan. Wannan malamin ya kira Musulman Sanatocin Najeriya da ke Majalisar da kar su amince da wannan kudiri. 
Tun a ranar farko dai wani Sanata Kirista mai suna Emmanuel Bwacha yace hakan ya saba addinin Kiristanci. A baya wani Shehin Malami a Kasar nan Sheikh Dahiru Bauchi yayi kira ga Sanatocin Kasar da su bi a sannu game da abubuwan da suka shafi addini a Kasar. Sheikh Dahiru Bauchi yace musulunci ya tsara ka’idar rabon gado a Kur’ani. Kungiyar Izala ta JIBWIS ma dai tace ba za ta yarda ba. Naij.com
Wani Babban Malamin Musulunci Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu ya gargadi Sanatocin Najeriya game da yunkurin kawo wata doka da za ta sa rabon gadon namiji ya zama daidai da na diya mace a Kasar nan. Wata Sanata mai suna Abiodun Olujimi daga Ekiti ta kawo wannan kudiri. Babban malamin da ke Kano yace wannan doka ta sabawa Addinin musulunci, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu yace akwai yi wa Addinin Musulunci Karen-tsaya da kuma tsogala a wannan kudiri. Malamin yace akwai yadda shari’a ta tsara rabon gado a addini cikin Hikima kuma babu yadda za ayi a canza wannan. KU KARANTA: Sheikh Dahiru Bauchi ya gargadi Sanatocin Najeriya Wannan malamin ya kira Musulman Sanatocin Najeriya da ke Majalisar da kar su amince da wannan kudiri. Tun a ranar farko dai wani Sanata Kirista mai suna Emmanuel Bwacha yace hakan ya saba addinin Kiristanci. A baya wani Shehin Malami a Kasar nan Sheikh Dahiru Bauchi yayi kira ga Sanatocin Kasar da su bi a sannu game da abubuwan da suka shafi addini a Kasar. Sheikh Dahiru Bauchi yace musulunci ya tsara ka’idar rabon gado a Kur’ani. Kungiyar Izala ta JIBWIS ma dai tace ba za ta yarda ba. Ku kalli wani bidiyo na zanga-zangar da mata sukayi kan Bukola Saraki da Ike Ekweremadu:
Read more: https://hausa.naij.com/1011018-gargadi-sanatocin-najeriya-game-da-kudirin-rabon-gado.html
Wani Babban Malamin Musulunci Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu ya gargadi Sanatocin Najeriya game da yunkurin kawo wata doka da za ta sa rabon gadon namiji ya zama daidai da na diya mace a Kasar nan. Wata Sanata mai suna Abiodun Olujimi daga Ekiti ta kawo wannan kudiri. Babban malamin da ke Kano yace wannan doka ta sabawa Addinin musulunci, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu yace akwai yi wa Addinin Musulunci Karen-tsaya da kuma tsogala a wannan kudiri. Malamin yace akwai yadda shari’a ta tsara rabon gado a addini cikin Hikima kuma babu yadda za ayi a canza wannan. KU KARANTA: Sheikh Dahiru Bauchi ya gargadi Sanatocin Najeriya Wannan malamin ya kira Musulman Sanatocin Najeriya da ke Majalisar da kar su amince da wannan kudiri. Tun a ranar farko dai wani Sanata Kirista mai suna Emmanuel Bwacha yace hakan ya saba addinin Kiristanci. A baya wani Shehin Malami a Kasar nan Sheikh Dahiru Bauchi yayi kira ga Sanatocin Kasar da su bi a sannu game da abubuwan da suka shafi addini a Kasar. Sheikh Dahiru Bauchi yace musulunci ya tsara ka’idar rabon gado a Kur’ani. Kungiyar Izala ta JIBWIS ma dai tace ba za ta yarda ba. Ku kalli wani bidiyo na zanga-zangar da mata sukayi kan Bukola Saraki da Ike Ekweremadu:
Read more: https://hausa.naij.com/1011018-gargadi-sanatocin-najeriya-game-da-kudirin-rabon-gado.html