Tun a ranar farko dai wani Sanata Kirista mai suna Emmanuel Bwacha yace hakan ya saba addinin Kiristanci. A baya wani Shehin Malami a Kasar nan Sheikh Dahiru Bauchi yayi kira ga Sanatocin Kasar da su bi a sannu game da abubuwan da suka shafi addini a Kasar. Sheikh Dahiru Bauchi yace musulunci ya tsara ka’idar rabon gado a Kur’ani. Kungiyar Izala ta JIBWIS ma dai tace ba za ta yarda ba. Naij.com
Wani Babban Malamin
Musulunci Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu ya gargadi Sanatocin
Najeriya game da yunkurin kawo wata doka da za ta sa rabon gadon namiji
ya zama daidai da na diya mace a Kasar nan. Wata Sanata mai suna Abiodun
Olujimi daga Ekiti ta kawo wannan kudiri.
Babban malamin da ke Kano yace wannan doka ta sabawa Addinin musulunci,
Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar-Lemu yace akwai yi wa Addinin Musulunci
Karen-tsaya da kuma tsogala a wannan kudiri. Malamin yace akwai yadda
shari’a ta tsara rabon gado a addini cikin Hikima kuma babu yadda za ayi
a canza wannan.
KU KARANTA: Sheikh Dahiru Bauchi ya gargadi Sanatocin Najeriya
Wannan malamin ya kira Musulman Sanatocin Najeriya da ke Majalisar da
kar su amince da wannan kudiri. Tun a ranar farko dai wani Sanata
Kirista mai suna Emmanuel Bwacha yace hakan ya saba addinin Kiristanci.
A baya wani Shehin Malami a Kasar nan Sheikh Dahiru Bauchi yayi kira ga
Sanatocin Kasar da su bi a sannu game da abubuwan da suka shafi addini a
Kasar. Sheikh Dahiru Bauchi yace musulunci ya tsara ka’idar rabon gado a
Kur’ani. Kungiyar Izala ta JIBWIS ma dai tace ba za ta yarda ba.
Ku kalli wani bidiyo na zanga-zangar da mata sukayi kan Bukola Saraki da
Ike Ekweremadu:
Read more: https://hausa.naij.com/1011018-gargadi-sanatocin-najeriya-game-da-kudirin-rabon-gado.html

No comments:
Post a Comment